Al-Mufeed General Enterprises

Al-Mufeed General Enterprises mun bude wannan shafin domin tallata kayan kasuwancin mu da Sana'ar mu ga al'umma, tare kulla cinikayyar mu aikawa mai kaya hãjar da ya siya.

Abaya dress akan farashi mai rahusa.Call/WhatsApp07018121111
09/09/2024

Abaya dress akan farashi mai rahusa.

Call/WhatsApp
07018121111

Jallabiyoyin mata, ga kyau ga arha.Call/WhatsApp07018121111
09/09/2024

Jallabiyoyin mata, ga kyau ga arha.

Call/WhatsApp
07018121111

Ina waɗanda s**a yi rama bayan gama ibadar azumi ? Kuzo ga dama ta samu, zumar ƙiba da zaki murmure ki yi ɓul-ɓul cikin ...
22/04/2024

Ina waɗanda s**a yi rama bayan gama ibadar azumi ?
Kuzo ga dama ta samu, zumar ƙiba da zaki murmure ki yi ɓul-ɓul cikin sati ɗaya da yardar Allah.

NATURAL HERBAL NE ZALLA BA MAGANIN BATURE.

Farashi: 5k kacal.
Tested and Trusted.
07018121111

13/12/2023

Ingantaccen garin sabaya.

Ingantaccen maganin zazzabin typhoid.Al-Mufeed Natural herbal center, Kano.07018121111
08/12/2023

Ingantaccen maganin zazzabin typhoid.

Al-Mufeed Natural herbal center, Kano.
07018121111

Ingantaccen maganin zazzabin malaria akan farashi mai sauki.Al-Mufeed Natural herbal center, Kano.07018121111
08/12/2023

Ingantaccen maganin zazzabin malaria akan farashi mai sauki.

Al-Mufeed Natural herbal center, Kano.
07018121111

25/11/2023

AL-MUFEED ANTIBIOTICS
yana maganin gubar da aka ci kowace iri nan take da yardar Allah, ko yara su sha kananzur ko fiyaya da sauran dangogin guba.
Yana maganin gurbacewar ciki, da ciwon ciki.
Yana maganin ciwon mara na mata yayin al'ada.
Yana maganin gubar maciji da kunama.

Ana sha don magance cutar ko kariya daga cutar.

N2500 kacal.

Al-Mufeed Natural herbal center, Kano.
07018121111
07016848806

👌👌
16/11/2023

👌👌

Ingantaccen Sabulun tsarki na mata, maganin infection da tightening.Al-Mufeed Natural herbal center, Kano.07018121111
16/11/2023

Ingantaccen Sabulun tsarki na mata, maganin infection da tightening.

Al-Mufeed Natural herbal center, Kano.
07018121111

13/11/2023

Ya Allah ka mana albarka, kasa albarka a sana'o'in mu.

Al-Mufeed cold spray.Maganin sanyin Kashi, ciwon wuya, baya, ciwon kafafuwa.N500.07018121111
11/11/2023

Al-Mufeed cold spray.

Maganin sanyin Kashi, ciwon wuya, baya, ciwon kafafuwa.

N500.
07018121111

Ingantaccen vacilline na man kadanya, daidai da lokacin sanyi, don inganta lafiyar fatar ku.Babbar roba N1000, karamar r...
10/11/2023

Ingantaccen vacilline na man kadanya, daidai da lokacin sanyi, don inganta lafiyar fatar ku.

Babbar roba N1000, karamar roba 500.

Al-Mufeed Natural herbal center, Kano.
Fagge, bayan plaza cinema, layin fam-bakwai.
07018121111

Address

Rimi Market Kano/Fagge A, Bayan Plaza Kano
Kano

Telephone

+2347018121111

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Mufeed General Enterprises posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Al-Mufeed General Enterprises:

Share